Sirrin Gane Mace Tagari 3.0 [free]

وصف

KADAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DAYA KUNSA
Manzon Allah (S.A.W) yace “ Ana auran mace don
abubuwa guda hudu: –
1. Kyanta
2. Dukiyarta
3. Nasabarta.
4. Addininta
Amma ka auri mace domin addininta dan ka rabauta. A
wannan hadisin ya nuna ma’aiki ya nuna mana irin
burin da mutane suke dashi wajen aure, wasu suna son
mace don kyaunta kamar kiristoci wanda su kyale kyale
ne kawai yake damunsu ko kuma rudarsu. Wasu suna
son mace don dukiyarta kamar yahudawa su dukiya ce
wacce ke rudarsu domin sun kasance dukiya ce
agabansu, wasu kuma suna son mace dan nasabarata
kamar larabawan jahilyya, ammma kar ki manta
musulunci ba haka yake kallo ba, a’a sam-sam sai dai
mai addini, wanda Allah yake da kima a idonta in yace
ta bari to zata bari yace ayi zata yi wannan itace mai
addini yar uwa karfa ki manta bawai mai addini kadai
shine mai sallah kullum-kullum ba, mai azumin litinin
da alhamis ba ba mai yawan karatun al-kur’ani ba
koda yaushe ba kuma sannan ace idan Allah yace ayi
bazan yiba in yace abari baza a bari ba, idan a cikin
mata akwai mace haka ba duk mata bane suka ciki
mace, kio kallah sosai mace mai kula da namiji mai
halaye kamar haka: –
* Mai girmama iyayenta.
* Mai kula da sallah.
* Mai nutsuwa.
* Mara almubazzaranci.
* Mai tsananin kaunarka.
* Mara yawan Surutu babu dalili.
* Mai Sanin ya kamata.
* Mai haihuwa ba Makararaba (juya).

إصدارات قديمة

Free Download تحميل بواسطة رمز الاستجابة السريعة
  • اسم التطبيق: Sirrin Gane Mace Tagari
  • لينة الفئة: أدوات
  • كود التطبيق: com.andromo.dev798675.app909816
  • أحدث إصدار: 3.0
  • الشرط المطلوب: 4.1 أو أعلى
  • حجم الملف : 5.99 MB
  • تحديث الوقت: 2019-04-19